Online counter

Shugaba Buhari ya halarci taron gangamin APC a Bauchi, hotuna

Shugaba Buhari ya tafi jihar Bauchi ne bayan ganawar da yayi da manyan shugabannin rundunar sojin Najeriya da kuma sauran shugabannin hukumomin tsaro inda suka tattauna kan yawaitar kai hare-hare da rashin zaman lafiya a wasu sassan kasar nan.
Daga nan ya gana da gwamnan jihar Jigawa, Mohammad Badaru da na jihar Kebbi, Abubakar Atiku Bagudu. Mai baiwa shugaban kasa shawara kan sabbin kafofin yada labarai, Bashir Ahmed, ne ya sanar da hakan a shafinsa na Tuwita .
Shugaba Buhari ya tafi jihar Bauchi ne domin halartan taron yakin neman zaben dan takaran kujeran Sanatan APC na maye gurbin marigayi Ali Wakili na mazabar Bauchi ta kudu.
Za'a gudanar da wannan zabe ne a ranan 11 ga watan Agusta, 2018.
Shugaba Buhari ya halarci taron gangamin APC a Bauchi, hotuna
Shugaba Buhari da gwamnan jihar Bauchi
Shugaba Buhari ya halarci taron gangamin APC a Bauchi, hotuna
Shugaba Buhari ya halarci taron gangamin APC a Bauchi

Post a Comment

0 Comments