Online counter

Tukur Buratai na lanca wasu manyan ayyuka a shalkwatar tsaro dake Abuja

- Hukumar soji na son zamanantar da aiki
- Suna tsaka da yaki da dawo da tsaro
- Janar Buratai ya bude sabbin ofisoshi
Tukur Buratai na lanca wasu manyan ayyuka a shalkwatar tsaro dake Abuja
Tukur Buratai na lanca wasu manyan ayyuka a shalkwatar tsaro dake Abuja
Tukur Buratai na lanca wasu manyan ayyuka a shalkwatar tsaro dake Abuja
Tukur Buratai na lanca wasu manyan ayyuka a shalkwatar tsaro dake Abuja
Tukur Buratai na lanca wasu manyan ayyuka a shalkwatar tsaro dake Abuja
Tukur Buratai na lanca wasu manyan ayyuka a shalkwatar tsaro dake Abuja
A kokarin sojin kasar nan na zamanantar da kyautata aikin soji a kasar nan, hukumar ta samar da sabbon wuraren aiki, asibitoci da wuraren shaqatawa, da ma lab-lab na gwada jini. Wannan na zuwa ne yayin da hukumar ke kokarin dawo da martabar aikin.
A shafinsa na facebook, kakakin hukumar Sani Kukasheka, shine ya tabbatar da hakan, inda ya sanar da aikin da ma hotuna, da kuma kira ga soji su tattala sabbin kayan zamanin.
Wuraren, sun hada da lab, da kantunan aski, shakatawa, dakin duba lafiya, aski, da sauransu, hukumar ta kuma yi kira da a tattala kayan aikin na zamani, wadanda suka hadiye miliyoyi.

Post a Comment

0 Comments