Online counter

Gutsuri tsoma: Sakon whatsapp da ake yadawa ya jawo kashe-kashe

Gutsuri tsoma: Sakon whatsapp da ake yadawa ya jawo kashe-kashe

- Mutane da ywa na son yada gulma komai dacinta ga al'umma
- Wasu lokuta abin kan yadu kamar wutar daji
- Lamarin kan kai ga kashe-kashe musamman a kasashe masu tasowa
Gutsuri tsoma: Sakon whatsapp da ake yadawa ya jawo kashe-kashe
Gutsuri tsoma: Sakon whatsapp da ake yadawa ya jawo kashe-kashe
Bayan Najeriya, inda ake yawan son yada zantuka ko na gaskiya ko na karya a shafukan sada zumunta, sabodayawan masu zaman sa ido da masu zaman kashe wando, haka ma a Indiya, inda ake samun labarai na karya a shafukan sada zumunta kamar fesbuk da tuwita da ma whatsapp.
Yanzu haka ma, ana can ana yada zantukan yan mata na masu son junansu inda ake bata musu suna ana kuma kira da ayi musu hukunci mai tsanani.
Labarin da ke fitowa daga Indiya ma kuma, na nuna irin wannan yada labaran karya, da jita-jita, ya kai ga kisan wasu da basu ji ba basu gani ba wai don an yada hotonsu da cewa wai suna satar ya
Wani Ba'Indiye mai shekara 32 wanda injiniyar kwamfuta ne ya kasance mutum na baya-baya nan daya fada hannun gungun mutane masu daukar doka a hannunsu, sakamakon zargin satar yara da aka yi masa wanda aka yada a shafin sada zumuntar.

Post a Comment

0 Comments