Online counter

Da dumi-dumi: Uwar jam’iyyar APC ta rushe zababbun shugabanninta na jihar Kwara, ta kafa wasu

Da dumi-dumi: Uwar jam’iyyar APC ta rushe zababbun shugabanninta na jihar Kwara, ta kafa wasu

Kwamitin zartarwa na APC ta kasa ya bayar da sanarwar rushe shugabannin jam’iyyar na jihar Kwara.
A wata takardar sanarwa da shugaban APC na kasa, Adams oshiomhole, da sakatarenta, Mai Mala Buni, suka sakawa hannu, jam’iyyar ta amince da nadin sabbin shugabannin na rikon kwarya karkashin jagorancin Honarabul Bashir Bolarinwa kafin zuwa lokaacin da za a kafa kwamitin da zai gudanar da zaben shugabanni a matakin mazabu da kananan hukumomi

Post a Comment

0 Comments