Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari zai
dawo Najeriya yau

Shugaban kasan Najeriya, Muhammadu
Buhari zai baro kasar Birtaniya da
yammacin yau Juma;a, 11 ga watan Mayu,
2018 bayan ya je ganawa da likitansa.
NAIJ.com ta samo wannan rahoto ne
daga jam'iyyar APC reshen kasar Ingila
yayinda suka kai masa shugaba Buhari
ziyara a gidan gwamnati dake Ingila.
Jawabinsu yace: "Mun kaiwa shugaba
Buhari ziyara gabanin dawowarshi
Najeriya da ranan nan"
Yanzu-yanzu: Shugaba Buhari zai dawo Najeriya
yau