Shugaba Buhari ya sha ruwa da
manyan hafsoshin tsaron kasa, kalli
kayatattun hotunan

Shugaba Muhammadu Buhari ya shirya
liyafar shan ruwa ta musamman wa manyan
hafsoshin tsaron kasa da wasu ministoci
bayan azumtar rana ta 6 a watan Ramadana
a fadar shugaban kasa, Aso Villa da ke
Abuja.
INSTALL
A bank account in 4 min?
It takes 4 min to open a savings account right
on your phone and get your account number!
Ad
Daga cikin wadanda suka halarci wannan
liyafa sune babban hafsan sojin kasa,
Laftanan Janar Tukur Buratai; babban
hafsan sojin sama, Air Marshal Sadique
Abubakar; sifeto janar na yan sanda, IGP
Ibrahim Idris; NSA Ali Munguno.
Shugaba Buhari ya sha ruwa da manyan hafsoshin
tsaron kasa, kalli kayatattun hotunan
Daga cikinsu akwa ministan tsaro,
Mansur Dan Ali; kwantorlan hukumar
kwastam, Hameed Ali; ministan harkokin
cikin gida, Abdur Rahman Dambazzau;
diraktan hukumar DSS, Lawal Daura.
Shugaba Buhari ya sha ruwa da manyan hafsoshin
tsaron kasa, kalli kayatattun hotunan
Daga cikin ministoci akwai, ministan
wutan lantarki, ayyuka da gidaje,
Babatunde Raji Fashola; ministan
sadarwa, Adebayo Shittu; karamar
ministar kasafin kudi, Zainab Ahmed
Shamsuna; ministar harokokin mata,
Aisha Jummai Alhassan.
Daga cikin ma'aikatan fadar shugaban
kasa sune sakataren gwamnatin tarayya,
Boss Mustapha da shugaban ma'aikatan
fadar, Abba Kyari.
Shugaba Buhari ya sha ruwa da manyan hafsoshin
tsaron kasa, kalli kayatattun hotunan