Mataimakin shugaba Buhari
Farfesa Osinbajo na lasa aikin
koyarwa a aji

- Watakil shugaba Buhari ya ajje Farfesa
Osinbajo bayan an ci zaben 2019
- Ana sa rai Farfesan zai koma aji, ko
mujami'arsu ko kuma ya zama dattijon kasa
- An gano malamin a aji yana koyarwa a yau,
harda cin abincin dalibai a aji
Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na
lasa aikin koyarwa a aji
Farfesa Yemi Osinbajo ya saki wasu
hotunansa inda yake ziyarar aiki a wata
makarantar gwamnati dake jihaer Ondo.
Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na
lasa aikin koyarwa a aji
A makarantar, bayan da ya gama koyar
da dalibai na firamare, ya kuma zauna ya
ci abincin su da gwamnati ke rabawa
inda yace wannan abinci yayi masa dadi.
Mataimakin shugaba Buhari Farfesa Osinbajo na
lasa aikin koyarwa a aji
A 2019, watakil mataimakin shugaban aji
ko coci zai koma da aiki bayan anci zabe.