Duk da hukuncin kotu kan yajin
aikin ma'aikatan lafiya, sunce sunji
sun gani, amma suna kan bakansu

Kungiyar hadin kan ma'aikatan lafiya
(JOHESU) a ranar asabar ta tabbatar da ta
samu dokar komawa aiki daga Kotun
masana'antu ta kasa, inda take umartar ta
da ta gaggauta komawa aiyukan ta.
Duk da hukuncin kotu kan yajin aikin ma'aikatan
lafiya yajin aiki, sunce sunji kuma suna kan
bakansu
Godwin Okara, shugaban kungiyar jerin
kwararrun ma'aikatan lafiya, ya samu
zantawa da manema labarai a Abuja.
Yace, an ba wa kungiyar umarnin ne da
karfe 5:39 na yammacin ranar juma'a (25
ga watan Mayu).
Mista Okara yayi bayanin cewa taron
manema labaran anyi shi ne don sanar
da manema labarai da al'umma akan
cigaban da aka samu.
"Umarnin komawa aiki ya samu
dukanmu, inda ake umartar JOHESU da
mu gaggauta komawa aiki. Muna
matukar girmama mahukuntan kasar mu
Najerkotun na karbar karar.

tsayar wa da Arewa 'yan takara
"Hakan wani yunkuri ne na tarwatsa
JOHESU ta hanyar yada jita jita da
karairayi masana'antar lafiya ta tarayya
da Kingdom Human Rights International,
wanda basu suka dauke mu aiki ba kuma
ba dasu JOHESU ta sa hannun yarjejeniya
ba.
"Kungiyar taimakon kai da kan ta
kasance mai shiga abinda babu ruwansu,
kuma bai shafe su ba."inji Mista Okara.