Damben Bahagon Musa da Dogon Washa
Sama dambe Bakwai aka yi a gidan wasa na Ali Zuma da ke unguwar Dei-Dei a Abuja, Nigeria a safiyar Lahadi.
Mohammed Abdu ne ya hada rahoton
Sai dai kuma dukkan wasannin da aka yi canjaras aka tashi, babu wanda ya dafa kasa a dambatawar da aka yi.
Sakamakon wasanni takwas da aka yi babu kisa:
Garkuwan Ebola daga Kudu da Shagon Dan Aguro daga Arewa
Shagon Buzu daga Arewa da Shagon Autan Na Dutsen Mari Guramada
Autan Faya daga Kudu da Shagon Sojan Kyallu Guramada
Dogon Washa Guramada da Shagon Bahagon Musan Kaduna daga Arewa
Bahagon Dan Kanawa daga Kudu da Shagon Bahagon Ayo daga Arewa
Shagon Shagon Alhazai daga Arewa da Bahagon Dan Sama'ila daga Kudu
Bahagon Sisco daga Kudu da Bahagon Shamsu Kanin Emi daga Arewa