1.Kamar yadda wasun mu suka sani, computer
tana da wani software mai suna (recycle bin).
Ita ma wayar android tana da takwaransa mai
suna (dumpster). Shi wannan Application yana
da Amfanu kamar haka:-
1. Yana baka damar dawo da duk wani abu da
ka goge, wanda ya kunshi Apps, audious,
videos, folder, da sauran su.
2. A duk lokacin da ka goge abu zaka samu
space a memoryn ka na adadin girman abunda
ka goge.
3. Zaka iya sauraron audio da ka goge, ko kallon
videon daka goge, ba tare da ka dawo dashi
memoryn ka ba.
4. Duk abunda ka goge inka tashi dawo dashi zai
dawo dashi cikin foldern da yake a Da.
5. Zaka iya goge abu (file) a memory ko a
phone.
6. Yana amfani a rooted da unrooted android.
Saide wannan Application yana cika, akwai
adadin abuwan da yake dauka. Dan sauqo dashi
shiga nan

DOWNLOAD NOW size: 303kb

ko kayi serching a
 Playstore  da RECYCLE BIN

Idan ka saqqo da shi (download), saika bude shi
za kaga arrow, saika danna arrown nan. Idan ka
gama danna arrow din, zai fita (exit) da kanshi,
in bai fita ba saika fita da kanka. Sai ka kashe
wayar ka kunna ko kayi restart.
Saika gwada goge abu, kaje ka bude wannan
app din, zaka abun da ka goge sai ka danna
akan shi, za kaga abubuwa uku play, restore,
delete. Restore shi ne dawo da abunda ka goge,
delete kuma gogeshi kwata-kwata a wayar, play
kuma kunna abun.