Da Yawa Zakaga Kana Amfani Da Waya Ba
Tare Da Ka Sani Ba Kawai Sai Kaga Ta Dauke
Da Kanta, Sai Kuma Ta Kunna Kanta Can Kana
Amfani Da Ita Kuma Sai Kaga Hakan Ya Sake
Faruwa, Batare Da Kasan Kome Ya Haddasa
Mata Wannan Matsalar Ba ...
Akwai Dalilai Da Dama Dakesa Hakan Na
Faruwa, Ga Wasu Dalilan Kamar HaKa ... .
Storege Din Wayar Ko Yayi
Currepted Ko Kuma Yayi
Damaged
Kila Ka Antaba Saka Mata ROM
Wajen Sawa Andan Sami Matsala
Kila Ruwa Ya Taba Shiga Wayar
Ko Ta Fada Cikin Ruwan
Ko Kuma Ka Sa Mata Wani
Gurbayaccen Appliation Din Dake
Haddasa Mata Wannan Matsalar
Ta YaYa Zan Iya Kawar Da Matsalar ??
1, Ka Shigar Da Wayar Taka A Safe Mode:
Ya Akesa Safe Mode Din???
Kawai Ka Danne Bottom Din
Kunna Wayar Taka Ta Andriod ..
Na Dan Wasu Sakwanni, Har Sai
Kaga Ta Nunama Wani Rubutu
Kamar HaKa.

2, Saika Shiga Ka Goge Applications Din Daka
Mata Installing Na Baya Baya (Wato
Application Din Daka Sa Kafin Ta Fara Mutuwa
Da Kanta) Domin Gogewa SaiKa Shiga.
Settings>>Apps>>Downloaded
Nan SaiKa
Duba Wanda Kasa Kayi Uninstall Dinsu Anan
3, Ka Turning Off Na Auto Sync
Bude Settings, Ka Danna Kasa Zakaga
“Accounts and Sync” SaiKa Taba Sashi A Off,,
Sannan InKayi Update Din Google PlayStore
SaiKayi Uninstall Din Updated Din,
Ya Zanyi Idan Nagama Bin Duk Wadannan
Matakan Kuma Wayata Bata Daina Daukewa
Ba ??
Kawai Abin Yi Shine Kayi Factory Reset, Zaifi
A GareKa,
Dominyin Factory Reset Saika Taba Settings
>> Backup & Reset>> Factory Data Reset
Taya Ake Fita Daga Safe Mode, ???
Kawai Ka Danne Power Bottom Din Wayar
Taka, Wato Makunni Na Dan Wasu Dakiku,
Saika Taba Reboot, Tana Kammala Reboot
Daganan Ta Fita Daga Safe Mode